Ali Nuhu ya haskaka a wannan hoton saidai hoton ya jawo cece-kuce

X
Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki kenan a wannan hoton nashida ya sha kyau sosai inda ya koma dan Saurayi, yayin da wasu suka yaba da wannan shigar wasu kuwa na ganin ya wuce ace yana irin wannan shigar.





 Saidai akwai wani abu da masu iya gamana ke cewa wai duk zamanin da ya iskeka to zamaninkane. Ga kadan daga cikin ra'ayoyin mutane akan wannan shigar ta Ali Nuhu.


#


SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

Seorang Blogger pemula yang sedang belajar

0 Response to "Ali Nuhu ya haskaka a wannan hoton saidai hoton ya jawo cece-kuce "

Post a Comment