Abin alfahari ga 'yan Najeriya musamman 'yan Arewa daya faru shine na zaman Muhammad Bande shugaban zauren majalisar dinkin Duniya da kuma Amina J. Muhammad mataimakiyar sakataren majalisar.
Abin jira a ganinshine ko ta wace amfanuwa hakan zai jawowa Arewa?
Muna musu fatan Allah ya musu jagora.
0 Response to "'Yan Najeriya daga Arewa na jagorantar majalisar Dinkin Duniya"
Post a Comment