Da zan zama shugaba bazan taba yadda in rantse da Qur'ani ba>>Sadiq Sani Sadiq



 Tauraron fina-finan Hausa, Sadiq Sani Sadiq ya saki wani bidiyo inda ya jinjina yanda shuwagabannin Najeriya ke rantsuwa da Qur'ani akan zasu yi adalci amma su saba, yace banda kowa zai ji da kanshine a Qiyama amma da sai yace ranar Lahira dakwai kallo.



Sadiq ya yiwa shuwagabannin fatan Allah ya taimakesu wajan sauke nauyin dake kansu.

A wani yanayi me kama da raha, Sadiq yace shifa idan da zai zama shugaba babu yanda za'a yi ya yadda ya rantse da Qur'ani, idandai za'a bashi a bashi amma bazai yi rantsuwa da Qur'ani ba.


SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

Seorang Blogger pemula yang sedang belajar

0 Response to "Da zan zama shugaba bazan taba yadda in rantse da Qur'ani ba>>Sadiq Sani Sadiq "

Post a Comment