Hotunan Tsala Tsalan Yan Matan Kannywood 6 Da Basu Yi Aure Ba Har Yanzu
Masana’antar fina finan Hausa da aka fi sani da suna Kannywood a cike take da mashahuran yan wasa, musamman ma jarumai Mata, wadanda suka kai bantensu a harkar iya wasan kwaikwayo musamman duba da yadda suke baje kolin kwarewarsu a fina finan Hausa.
Sai dai baya da shahara da kuma fice da wadannan jarumai Mata suka yi, karin riba a garesu shine Allah Yayi musu zubin kyau, kyawun jiki da kuma kyawun fuska, ta yadda duk wanda ya kallesu sai ya maimaita, amma kash! Ba dukansu suka samu mazajen aure ba.
Ya kamata mai karatu ya kwana da sanin cewa ba muyi wannan rahoto don cin fuska garesu ba, a’a, sai dai don sanar da duniya gaskiyar lamari a matsayinmu na masu bibiyan al’amuran taurarin fina finai, don haka muka kawo muku wasu daga cikin fitattun jarumai mata guda shida da suka yi suna a harkar Fim amma basu da mazaje, kamar yadda majiyar Legit.ng ta ruwaito,

Well, I recommended it why because the site always trying to brought update and oldest gossips of what you're looking for, nice and appreciated.
ReplyDelete