INA DA BURI kashi na 10
*INA DA BURI 10*
FEENAT JAFAR
FEENAT JAFAR
&
MAMAN HANIF
10,
10,
*godiya ta musamman
gareku masoyan Ina da buri*
Cikin nishad’i yashigo gidan harda wak’ar gwanin sa Maher Zain a bakin sa yana rerawa hannun sa rik’e da lodoji guda biyu cike suke da kayan kwalam wanda yasan tanaso don ita inhar da kayan kwad’ayi to abinci ma bai dame ta,
Turus yaja ya tsaya don tsantsar mamakin ganin a yanayin daya barta haka yadawo ya sameta, gefe guda Kuma ga akwatina nan guda biyu cike da kaya,
Saida yakare mata kallo tsaf yagama karantar rikicin data tanadar masa duk batasan yana tsaye yana kallon taba sai cika take tana batsewa ta had’a gumi sharkar idon ta face- face da hawaye, don haka ya dauke wuta ya murtuke fuska don yaga inbaiyi da gaskeba Deeja k’arfin sa zata fi.
Tun dazu take jiran dawowar sa da taji motsin dirar mota zata fara hade fuska tana yatsina tareda kirkiro rashin mutuncin da zata shuka masa harta gaji da jiran sa takoma d’aki ta kwanta bayan tagama fakin din kayan ta don tagama sawa ranta tagama kwana a gidan kamal
Batai auneba saijin muryar mutum tayi akan yana magana fuska a had’e da cewa”
Don Allah taimaka kid’an dauki hutun kukan nan kona minti goma ne ki duba kayan nan dana shigo dashi ciki akwai gasasun kifi ki zubomin naci yunwa nakeji, inna ci na kauce Alla bashshi saiki d’ora daga inda kika tsaya”,
A fusace ta taso masa” inna bar kukan sarari na zuci nake don nida hutawa da kuka ina zatan sai ranar da k’asa ta rufe ido na”
Cikin ko inkula yace” babu laifi had’iye kukan da dukkan damuwar taki kije ki zubomin bai kamata ace nikuma taki damuwar ce zata kashe Niba….. ta ina kukan ki ya shafeni da zan nemi abinda zanci na rasa?
A k’ufule tace” kaga malam niduk ba wannan ba jiran ka nake dama kadawo daga Yau nagama zama dakai don wallahi nagaji bazan iya cigaba da rayuwa da mak’iyi naba, Allah wadaran auren had’i da Wanda bai iya soba baisan soba kuma bai iya tarairaya ba saidai yasa k’arfi, to bari kaji a shirye nake dana karbi saki a hannun ka kuma Allah ya isa iddar da ka d’ora min”
Cikin salon shanye mamaki ya zaro ido? ” idda? Wacce idda kuma daga gwaji? Ai tukunnama yarinya wancen na jiyan ae sharar fage ne don haka karki damu kanki, so kuma ai gajen hakuri kikai bakiga komai ba ”
“Mtssw ” tasaki tsaki, ” Allah ya kiyaye Kamal kayi kad’an ka siffanta kanka cikin wanda zanyiwa kallo irinna so kaikan ka kayi ganganci don kasan ban tab’a sonka ba kuma bazan tab’a son kaba, kullum addua nake Allah ya nunan ranar da zan wayi gari a gidan ubana ba a cikin wannan kurkukun ba”
Cikin yanayin tura haushi yace” dad’in abun dai babu Wanda aka kafe da k’usa a cikin gidan”
Zuwa yanzu kukan ta yakaru, ” Na shiga uku nidai Allah ya hadani da jangwam narasa wa zanyiwa Allah isa da aka dulmiyar min da rayuwa ta aka rushen buri na”!
” au da kinada aikin neman Wanda zakiwa Allah ya isa kika zauna aikin dabazai fishshe kiba?
“Kasake ni Dan girman Allah nakama gaba na kamal kowa yayi abinda zai fishshe shi,”
“Kanki akeji”,” wlh da ace igiyar kadararran auren nan a hannuna take da tuni nai maka saki d’ari ma inda anayi”
“To dama wazai bawa mahaukaciya rikon igiyar aure?aike da igiya saidai igiyar gugan da Zaki ja ruwa inna gaji da tab’ararki na maida ke k’auye”
Bak’in ciki ya kulle ta takasa magana, can dai ta Dora gannu aka ta kurma uban ihu” wayyo mamy!!!
“Allah ya tsinewa wanda ya aminta dani matar sace Allah ya isa ban yafe ba”

Cikin d’aurewar fuska
ya daka mata wata razananiyar tsawa wacce bata ta’ba zatan ya iya taba, ” yimin
shuru!! wawiya kawai wacce batasan ciwon kanta ba, ki tsaya kinutsu kisan
mecece rayuwa don wannan kwanyar kan naki ni bansan menene a cikin sa, inataya
Abba jimamin asarar kud’in tarar da yayi akanki don wacce tafuto daga
turu ma tunaninta yafi naki tsafta”
“Kuma wannan kashedin da zanmiki yazamo Na farko kuma na k’arshe inna kumajin bakin ki yafurta Kalmar saki ko Allah ya isa saina zubar miki da hak’ora”
Duk da tad’an tsorata da ganin b’acin ransa amma saita maze don batada tsoro.
Cike da tsiwa ta turo baki takama murgud’e shi tana fad’in” babu Wanda ya isa ya fasamjn baki in kuma mutum yasake ya tab’ani ya daki auren sa, aikin banza aikin wof….ae bata k’arashe ba yasa hannu ya gwab’e mata bakin, take tasaki k’ara harda buga tsalle ta dire tana rik’e da bakin”
Wallah bazan yarda ba Saina rama aiki babu abinda mutum ya iya saicin zali da mugunta abin yayi tsamari harda duka toni a gidan mu ban saba ganin duka ba”
Ya tari numfashin ta” Nina saba kuma in kin isa kifad’i abinda abinda na hanaki fad’a”
Nan takasa magana takama k’unk’uni tayi hanyar band’aki tana kunkuni,” oho dai nafad’a kuma nak’ara kuma wallahi bazan yarda ba saina rama mugu azzalimi”
Baijita ba sosai don tayi nisa dashi,” naam me kikace? Cikin murgud’a baki tace” saina rama”, ” zoki rama nisainazo ma har inda kike ki rama d’in”
“Ban yafe ba wlh har duniya ta nad’e, aikan yayi wani Abu ta afka ban’dakin ta murza key, ganin yayo kanta a fusace,
Gaban tane ya dinga fad’uwa don tasan jiran ta yake tafuto ba kyaleta yayi ba ga magriba takawo kai ga duhu yan NEPA sun dauke wuta.
Duk tsoro yacika ranta jin shuru babu motsin mutun yasa tayo alwala ta futo don tuni masallaci sun idar da sallah,
Cikin sand’a tafuto tana waige waige batai aune ba sai jitai an damko ta ta baya, nanfa ta kwalla ihu yayi saurin toshe bakin ta,
” meye na tsorata dawowa nayi kirama fa” cikin in ina tasoma” uhm un mefa? Ni aina hak’ura tun d’azu kuma ae ba canai zan rama ba”,
Rik’eta yayi sosai tana k’ok’arin kwacewa”ni ae yanzu nace kirama ko? Baki yarda da Abinda nace miki bako? Shine kika kuma yimin Allah ya isa”,
“Aa nifa ba Allah ya isa nayi ba canai ban yafe ba toma kayi hakuri Dan Allah sakeni nayi sallah tukun wallahi sub’ul da baka nayi, takama dukan bakin ta,

“Oh ni bansan me yake
damun wannan bakin ba inaga ungozoma bata gasashi yanda Yakama taba”
“Tom shikenan yi sallar saina gasa miki”
Yana sakin ta batayi wata- wata ba takama sallah, yana tsaye ta idar, yayi zatan tana shafawa mik’ewa zatai aa saita kuma tayar da wata,
“Aa ikon Allah” yafad’a don ganin tanata jero sallah tun yana lissafawa harya b’ace a raka’a ta kusan goma sha biyu ya dakatar da ita da cewa”ke Dakata!!!

Kubiyo mu.
SAFHA
0 Response to "INA DA BURI kashi na 10"
Post a Comment